Tehran (IQNA) Jami’an Masar a ranar Talata sun ba da sanarwar sake bude darussan addini da na al’adu a manyan masallatan kasar a cikin watan Ramadan mai alfarma, bisa bin ka’idojin kiwon lafiya da nisantar da jama’a.
Lambar Labari: 3487060 Ranar Watsawa : 2022/03/16